Updates

Kaduna state transport regulatory authority has disclosed that the fourthcoming BRT project will reduce transportation cost for residence once it becomes operanal

Hukumar kula da sufuri ta jihar Kaduna ta ce shirin samar da Bus na Zamani da ake shirin kaddamarwa, zai taimaka matuka wajen rage kudaden sufuri ga mazauna jihar da zarar an fara aiwatar da shi

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce zuba jarin Euro milliyan dari da tayi akan aikin samar da hanyoyi da motoci sufuri na zamani zai rage cinkoson ababen hawa da kuma inganta rayuwar al’umar Jihar

Aikin Samar da hanyoyi da motocin sufuri na zamani ya na da nufin inganta zirga-zirga ababen hawa a birane, rage cinkoso da kuma inganta rayuwar jama’a a jihar Kaduna

Kaduna State Government Signs its investment of 110 million Euro in BRT Project